Politics Musics
MUSIC: Sani Liya Liya – PDP Daga Sama har Kasa
Shahararren mawakin barkwanci wakokin sambisa sani liya liya kenan yazo muku da sabuwa waka mai suna ‘PDP Daga Sama har Kasa”.
Atiku kawai waka ce da mawakin yayi barkwanci hadi da kalamai na cewa bana zasu fattataki jam’iyyar Apc in sha Allah.
Wakar Atiku kawai akwai ban dariya da nishadi sosai a cikin wannan waka daga sautin Audio din ta har zuwa video din wannan waka.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da Audi.