Politics Musics

MUSIC: Sani Liya Liya – Apc Tazo Gangara

Advertisment

Shahararren mawakin barkwanci wakokin sambisa sani liya liya kenan yazo muku da sabuwa waka mai suna ‘Apc Tazo Gangara”.

Atiku kawai waka ce da mawakin yayi barkwanci hadi da kalamai na cewa bana zasu fattataki jam’iyyar Apc in sha Allah.

Wakar Atiku kawai akwai ban dariya da nishadi sosai a cikin wannan waka daga sautin Audio din ta har zuwa video din wannan waka.

Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da Audio yayin da zaku kalli bidiyon wakar kai tsaye.

Advertisment

 

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button