Politics Musics
AUDIO + VIDEO : Baban Chinedu ~ Bulaliya Zuwa Ga Baba Buhari
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce ta babban chinedu wanda yayi bulaliya zuwa ga baban buhari kan yadda halin talakan nigeria.
Amma kuma dai sai daga cikin yana fadin irin rashin rikon amana da wasu ‘ya’yan jam’iyar ta apc ke yiwa yan jam’iyyar ta.
Zaku iya saukar da audio na wannan waka daga nan kuma akwai link na bidiyo da zaku iya kallon wannan waka kai tsaye daga shafin youtube.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com