Kannywood
Har Yanzun Ina Neman Matar Aure Ban Samu Ba
Advertisment
Malam Tsalha Na Cikin Shirin Dadin Kowa, Ya Shaida Cewa Har Yanzun Yana Neman Wacce Zata Aureshi. Amma Kuma Har Yanzun Allah Baiyi Ya Samu Ba.
Ya Shaida Hakane A Cikin Wani Hira Da Akayi Dashi Da BBCHausa.
Ga Cikaken Hirar Da Akayi Dashi Anan.