Kannywood
Mansurah Isah Ku Daina Rufe Wayarku Idan dare Yayi Akwai Dama Kada Ta wuce ku
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta baiwa mutane shawarar su daina rufe wayoyinsu da dare.
Tace akwai damarmaki da yawa da zasu iya wuce mutum. Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda take cewa, dama ta wuce wani saboda ya rufe wayarsa da dare.
Tace tana jiwa wannan mutum haushin rashin da yayi.
View this post on Instagram