Kannywood

Hotuna: Yaron da yace sam bazai chi abinci ba sai yaga Aisha Humaira

Yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari daga wani fitaccen mai amfani da kafa sada zumunta facebook kenan mai suna Comr Abba Sani Pantami ya wallafa a shafinsa wani labari mai ban mamaki da al’ajabi a cikin wannan yanayi da ake kowa yana takansa amma shi yayi tattaki daga Bauchi zuwa kano domin ganin yar fim kamar yadda marubucin ya ruwaito.

Yanzu haka yaron yana kwance a kasa yana fitar da farin kumfa akan lallai sai yaga jarumar KannyWood Aisha Humaira.

Yaron yace daga Bauchi yazo, yakai kimamin kusan sati biyu a Kano, kuma da yardar iyayenshi ya tafi Kano domin ganin jarumar.

Hotuna: Yaron da yace sam bazai chi abinci yana fitar da kumfa a bakinsa sai yaga Aisha Humaira Hotuna: Yaron da yace sam bazai chi abinci yana fitar da kumfa a bakinsa sai yaga Aisha Humaira Hotuna: Yaron da yace sam bazai chi abinci yana fitar da kumfa a bakinsa sai yaga Aisha Humaira

Wannan labarin ya samu jawo cece kuce sosai a kafafen sada zumunta a karkashin wannan fustin gashi nan kamar haka.

@Nasiru Ibrahim Dangetta cewa yake:

Kai duniya kenan
Ana fama da garin masara amma kuma shi bukatarsa kawai yaga yar Film .

@Amina mani Aliyu cewa take :

Wadan da suka Santa su taimaka su hadashi da ita.

@Abbakar nuhu Damau cewa yake :

Amina Mani Aliyu Hajiya Amina, sabo da rashin aikin Yi?
Shi Dan Gyatiman shi inya ganta meye zai Mata? Fitina kawai rana a tsaka?.

@salisu minkaila cew yake :

Kaji Wawa dama salatin annabi guda daya Kayi sai Allah yayi maka salati Goma da yafi maka wannan shirmen

@Nce El-mu’az sadi kusada cewa yake :

Talauci Masifa ne malam.
Mai karatu Allah ya rabamu da talauci duniya da lahira Albarkacin Annabin Rahma S A W.

@Sadiq sani cewa yake :
Dan shegiya kubarshi ya mutu
Ana cikin wannan halin ne zaice yaje gun wadda yakeson gani,ki barshi bashida matsala

@shegen banza cewa yake ::

Shegen Banza karya yake ba daga Bauchi yake wallahi baa San mu da haka.

@Al’ameen ameenuh Ameenullah cewa yake :
Kutumar Ubannan!!
Ani Cikin wannan musayar wutar ,Kubar dan shegiya ya mutu.

@Alsheik anas bala asarara cewa yake :
Duk Sharrrin Talauci Ne

Ubangiji Allah Yabaiwa Nashi Na Halal
Allah Yaqarayiwa Kowa Budi Na Alkhairi

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button