Kannywood

Karo Na Biyu Adam A zango Ya Sake Bayyana Abinda ke Tsakaninsa Da Ummi Rahab

Karo Na Biyu Adam A zango Ya Sake Bayyana Abinda ke Tsakaninsa Da Ummi Rahab
Karo Na Biyu Adam A zango Ya Sake Bayyana Abinda ke Tsakaninsa Da Ummi Rahab

Jarumi adam a zango ya bayyana abinda ke tsakaninsa da jaruma ummi rahab ya bayyanawa bbc hausa cewa soyayar ‘ya da ubace a tsakaninsu wanda na kusa, da na nisa sun sani cewa tun tana yar shekara goma sha daya 11 take a hannuna nake kula da ita ta, a hanuna nake kula da ita wanda tana da iyayenta,amma wanda nine nake bata tarbiya da kula da ita har lokacin da ta girma a masana’antar kannywood.
Yace an tsayar mata da harka fim har lokacin da ta girma wanda kuma ni na sake dawowa da ita.
Jarumin ya kara da cewa hausawa kance ka haifi da amma baka haifi halinsa ba balantana wanda ba kai ka ka haifishe ba.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara domin jin cikakken bayyani.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button