Kannywood

Ana zargin An kama Umma shehu itama sakamakon Jifan Manyan Hisbah Da kalmar Mazinata

Ana zargin An kama Umma shehu itama sakamakon Jifan Manyan Hisbah Da kalmar Mazinata
Ana zargin An kama Umma shehu itama sakamakon Jifan Manyan Hisbah Da kalmar Mazinata Hoto :YouTube Daga :Tsakar Gida

Biyo bayan Kama sadiya haruna Da hukumar hisbah ta kano bisa zargin ta da yada videon batsa da kuma kalamai na batsa da sunan tallan magani.
Jaruma umma shehu ta fito ta kalubalanci hukumar hisbah inda ta bayyana cewa ba’a son shiga tsakanin Allah da bawansa inda ta nuna cewa suma hukumar hisbah akwai mazinata kar a sa ta kama sunan su.
Sai dai Wannan kalamai nata sun batawa al’umma rai Musamman masu kishin addini inda suke ganin a cikina maganganun umma shehu akwai karancin fahimtar Addini inda aka mata raddi kala kala a shafukan sada zumunta har ya kai ta goge rubutun a shafinta.
Tashar Tsakar Gida ta ruwaito cewa a yau sun samu labarin Safiyar yau ana yadawa cewa hukumar hisbah ta kama umma shehu ita ma a kaduna bisa zargin bata sunan Jami’an hukumar hisbah.
Ga cikakken bayyani nan a cikin video.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button