Kannywood

Duk Wanda Yasan Bai Taba Aikata Zunubin Da Yafi Dafa Kafadar Mace Ba Yayi Magana -inji Bello M Bello (karanta martanin jama’a)

Advertisment

Ya dawo akan maganar ga akan hoton da ya dora a shafinsa ga abinda yace

I’m back again!
DUK WANDA YASAN BAI TABA AIKATA ZUNUBIN DA YAFI DAFA KAFADAR MACE BA, KUMA BAYA AIKATA ZUNUBI…
Yayi comment da YA RANTSE DA ALLAH DA ALKUR’ANI BAI TABA BA.
Idan kasan ka soki hoton da na dauka, kuma kaqi zuwa ka rantse anan, TO KAI MUNAFUKI NE, MAKARYACI NE KUMA ALLAH YA TONA MAKA ASIRI.

Ga martanin da mutane na ashi kamar haka

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button