Kannywood
Bidiyo : Innalillahi – Wallahi Duk Wanda Ya Tsinewa Rahama Sadau Fasiki Ne Shima ~ Sheikh Asadus sunnah
Advertisment
Innalillahi – Wallahi Duk Wanda Ya Tsinewa Rahama Sadau Fasiki Ne Shima ~ Sheikh Asadus sunnah
Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi takaitaccen bayyani akan masu kiran wanda yayi wani sabon Allah ya tsine masa fasiki ne.
Shin ko miye dalilin fadin malam a wannan nasiha sai ku kalla domin jin hujojjin da malam ya kawo domin saurare.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/sJI00moUGZs
allah yakaremu
شکر یاشیخ