Labarai

An Raba iPhone 12 Da ipad A Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Bayero

An Raba iPhone 12 Da ipad A Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Bayero. Hoto
An Raba iPhone 12 Da ipad A Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Bayero. Hoto : facebook daga Mustapha mohd Yusuf

An baiwa kowa wani mutum daya iphone 12 da ipad dinta ga duk wanda ya hallarci bukin dan shugaban kasa Muhammad buhari Yusuf da diyar mai martaba sarkin bichi Alh. Dr nasiru ado bayero kamar yadda munka samu labari daga shafin Uncle anas Dukura wani matashin Yaro a shafin facebook.
[/video]
[/video]
Shagalin bikin Yusuf buhari ya shiga cikin kundin tarihin wanda ba’a samu yaro dan nigeria da yayi ba a wannan shekara da muku 2021 ba.
Wanda a jiya anyi walimar aure a gadar shugaban kasa wanda har da babban malamin addinin mufti menk yayi musu nasihohi akan hakkin aure .
Wanda zaku ga iphone 11 da 12 wanda duk an raba a wannan bukin yusuf buhari da gimbiya Zahra Nasir Ado Bayero.
Sai dai mun hango wani matashi yace dangin amarya ne sunka dauki nauyin raba iPhone a walima ba buhari ba.
An Raba iPhone 12 Da ipad A Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
An Raba iPhone 12 Da ipad A Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
Hoto : facebook
Daga : Mustapha muh’d Yusuf

An Raba iPhone 12 Da ipad A Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Bayero.
Hoto : facebook daga Mustapha mohd Yusuf

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA