Labarai
Hotunan Noor Muhd Buhari Yar Auta
Advertisment
Noor Muhammad buhari wanda ira ce yar auta da ta rage tabayi aure wanda itama kam tana bisa hanya wanda itama nan jim kadan itama zata iya wuff ko ayi wuff da ita.
Noor Muhammad karamar yarinya ce wanda babu babban burin buhari a yanzu wanda shine yaga itama ya aurar da ita zuwa gidan mijinta kamar yadda yayiwa yan uwanta.
Muhammad buhari yace yanzu shine babban abinda yake so a rayuwarsa shine yaga ya aurar da diyansa domin kada ya mutu ya barsu domin babu abinda zasu gada.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
Karin hotunan shagalin bikin yayanta
Yarinya tayi sai dai muce ALLAH ya kawo miki nagari
Allah ya Kara daukaka ya Allah ya kare Ku daga dukkan sharri Allah ya Baki masoyi Na gaskiya Amin Summa Amin daga Muhammad surajo katsina state kurfi local government.