Kannywood

Wasika Zuwaga Adam A Zango Akan Ummi Rahab ~ Daga Wani Matashi

Wasika Zuwaga Adam A Zango Akan Ummi Rahab ~ Daga Wani Matashi
Farawar matashi yaro yace wannan shawara ce zai baiwa adam a zango na cewa wannan abun ya zamomaka izina yanzu kada ka sake cewa zaka dauko yarinya ka kawo fim industry kace zakayi promoting dinka.
Adam a zango yanzu ga abinda ummi Rahab tayi maka wanda gaskiya banji dadin abinda tayi maka ba matuka Sosai da sosai.
Saboda haka yanzu duk wata yarinya da zata zo tayinmaka magiya na Cewa wai dadyna,boss dina babu wani abu da take nema bayan abu daya ta moreka wanda da ta samu ga abinda zata yi maka kamar yadda ummi rahab nayi maka.
Ga cikakken bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button