Labarai
Sex Tape leaked: bidiyon lal@latar matar baltsar Engonga da wani mutum ya kere nasa (dara taci gida)
Advertisment
Lamari dai ya kara rinchaɓewa Baltasar Engonga shugaban hukumar yaki da rashawa ta kasar Equatorial Guinea wanda Bidiyon sa guda 400 suka bayyana yana lalata da matan aure.
To ashe dai shima matarsa tana cin amanarsa.
Bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka ga matar itama tana lalata da wani mutum.
Lamarin dai ya bayar da mamaki.
An dai kori Baltasar daga aiki inda aka kuma kamashi aka gurfanar dashi a kotu.
A cikin wannan faifain bidiyo wani na wani ma’abuci sada zumunta daga kudancin kudu yayi bayyani irin ganin video wannan matar zaka gane cewa shi ba shigen kowa bane.