Kannywood
Ga wata garabasa ta CHERIE NOODLES Masoya don cin Kyauta
Advertisment
Ga wata garabasa ta CHERIE NOODLES Masoya don cin kyautar katin waya. Ga yadda za’a iya shiga gasar :
1 – Tura hoto ko videon ku kuna cin taliyar cherie na pepper soup a pejinku na Instgram ko Facebook. Ku yi tagging din mutum biyar ko fiye da haka.
2 – Ku karfafa wa masoyanku su yi liking hotunan.
3 – Duk hotuna guda uku da suka fi samun likes zasu ci katin N2,000.
3 – Kowane sati zaku rika ganin sakamako na mutanen da suka yi nasara a shafuka na na sada zumunta. (Facebook da Instagram).
Allah ya bawa masu rabo sa’a.