Hausa Musics

MUSIC : Farfesan Waka – Arewa Gaskiyar Magana

Advertisment

Suleman farfesan waka ya fita da wakar sa mai suna ” arewa gaskiyar magana” wanda ita dai wannan waka akwai sako mai muhimmanci sosai a cikinta wanda yaro da babba na bukatar saurarenta indai dan arewa ne mai kishin arewa.
Arewa yankinmu ne mai dinbin alkhairi sosai a cikinsa da yayi jagorori wadanda sunka kawo cigaba a wannan yanki namu kai inyi ta mahaukaci har kasar mu ta nigeria.
Farfesan Waka ya zano manya manya mutane da sunka kwanta dama masu kishin arewa da sunkayiwa arewa hidima domin mu,amma sai anka samu wasu yanzu sun sayar mana da yanci irinsu :-
Abubakar tafawa balewa, amadu bello sardauna, Saadu zungur, malam aminu kano da dai sauransu.
Bari na barku a hakan kada na cikaku da surutu sai kuyi amfani da alamar download mp3 wajen saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button