Kannywood

Ali Nuhu Ya Daina Yin Rawa A Fim

Ali Nuhu  Ya Daina Yin Rawa A Fim
Ali Nuhu Ya Daina Yin Rawa A Fim

Jarumi Ali Nuhu Ya Bayyana Cewa Daga Yanzun Bazai Sakeyin Rawa A Cikin Fim Ba.
Ya Bayyana Hakan Ne A Cikin Wani Hira Da Yan Jarida Sukayi Dashi.
Sannan Zakuga Yanda Wani Matashi A Garin Gombe Yahau Kan Karfen Service Inda Yace Idan Ba.a Masa Aure Ba Zai Fado Ya Kashe Kansa.
Ga Cikaken Videon Anan.
https://youtu.be/pKBIhpnHEWk

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button