Labarai
Shugaban Hafsan Sojojin Nigeria Ya Baiwa Alh Usman Baba Pageti “samanja” Naira Milliyan Biyu 2M
Shugaban hafsan sojojin Nigeria , Major General Faruk Yahaya, ya kaiwa Alhaji Usman Baba Pategi, Wanda akafi sani da suna Samanja ziyara.
Shugaban hafsan sojoji karkashin tawagar sojojin kaduna sun kai masa ziyara tare da bashi gudun muwar naira milliyan biyu domin cigaba da inganta rayuwarsa da lafiyarsa.
Wanda anyi ta yayata mutuwar samanja mazan fama a kafoffin sada zumunta cewa ya mutu.
Wanda nan da nan wasu jidan jarido na shiga bincike wanda mun kawo muku labarin ziyarar da daya daga cikin maaikatan fimmujallar tattaunawarsu da samanja.