Hausa Series Fim
LABARINA Season 3 Episode 2 ORG kadan Daga Na Ranar Juma’a
Wannan shine kadan daga cikin shirin labarina zango na ukku wanda da turanci ake kira season 3 kashi na 2 na kiransa da turanci episode 2.
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka da dai sauran.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umuni a cikinsa.
Wannan shine tsokacin episode 2 da zai zo muku ranar juma’a idan Allah ya nuna mana.