Hausa Musics

MUSIC : Nura M Inuwa – Aisha Humaira

Nura m inuwa mawaki ne da ya rera wakar aisha humaira shekaru da sunka shude wanda wannan tsohuwar waka ce.

Nura m inuwa ya samu wannan waka sosai wanda har ankayi film mai suna Aisha Humaira wanda jarumi adam a zango ya hau wakar yayinda Rakiya Mousa wanda itace aisha humaira.

Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA