Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Labarin Aisha
Advertisment
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take labarin Aisha inda zakuji yadda labarin ya kaya tsakanin mawakin da Aisha.
Isah Ayagi yayi wakar labarin Aisha a wanann shekara ta 2021 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar Labarin Aisah tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.