Kannywood
Cikakken Labarin Rigimar Rashida Mai sa’a ƴan Niger kan zuwa kallon Rakuma maimakon Dubai


Advertisment
Abu Kamar Wasa karamar magana ta zama babba
Rashida Mai Sa’a ta shiga rigima da ƴan Ƙasar Nijar a dalilin wani furuci da ta yi wadda su ka kalle shi ta fuskar cin mutunci a gare su. Duk da dai, yanzu an ɗan samu tsagaita buɗewa juna wuta tsakanin ta da ƴan Ƙasar ta Nijar, a dalilin daidaito da aka samu sakamakon shiga tsakani da aka yi.
A kan wannan, tashar NAGUDU TV ta yi bincike tare da haɗa muku rahoto na musamman game da asali da tushen yadda rigimar ta faro da irin martani na zagi da cin mutunci da aka yi.
Domin kallon cikakken labarin sai ku kalli bidiyon gashi nan kasa
https://youtu.be/fPKRp56_6M4


