Hausa Musics
MUSIC: Aminu Ala – Makasau Dabon Kano
Aminu Ala ya saki sabuwar wakar da yayi ma Sarkin Kano Aminu Ado Bayero.
Waƙar murnar Karɓar sanda ta Mai Martaba Sarkin kano Magajin Dabo.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.