Hausa Musics

MUSIC : isah Ayagi – Da Ace Ba Zuciya

Isah Ayagi ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Da Ace Ba Zuciya”.
Wakar Da Ace ba zuciya waka ce wanda mawamin ya rera cikin shiri mai dogon zango mai suna “Da ace ba zuciya”.
Wanda ya samu jarumai maza da mata kamar abdul m shareef da maryam malika da dai sauransu.
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button