Kannywood

Wallahi Niger Tafimin Dubai _ Rashida Mai Sa`a

Advertisment

Jaruma rashida mai sa’a tace yan youtube basu da aiki sai hada bala’i daga nace nafison zuwa niger shikenan sai ayita cece kuce.
Rashida mai sa’a tace wallahi Allah har a ga Allah babu garin da nake jin dadi idan na tafi irin niger duk wanda a dan niger yasan cewa ni masoyar yar niger ce,domin kuwa kuje agadaz gidan sultan ayar yadda rashida take a niger.
Rashida mai sa’a ta kara da cewa ni har gida anka bani a niger kunga idan na bushi iska can nake zuwa in huta saboda haka nace nafison naje niger.

Instagram Rashida mai sa’a

Rashida mai sa’a tace na kara fada wallahi nafison na tafi niger sai dai ku mutu.
Rashida abdullahi mai sa’a ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram wanda ta danyi gudun bidiyo domin sauraren daga bakinta sai ku kalla gaya nan kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button