Kannywood

Bidiyo : Mun bar Tafiyar Da Babu Cigaba _cewar A Zango Ga Ganduje

Advertisment
Adam a Zango tare da Ali baba agama lafiya

Jarumi adam a zango yabar tafiyar kwankwasiyya ya dawo Tafiyar ganduje wanda yake mai cewa “yanzu sun bar tafiyar da suke gani babu cigaba ko matasa basu karuwa ta fadin kiwon lafiya, ilimi sa’a da dai sauransu.

Adam a zango ya kara da cewa nidai tare da jama’ata akala munkai mu dubu ukku zuwa dubu biyar da sunka dawowa wannan tafiya. ”
Adam a zango dai shahararren jarumi ne da shekarar da ta gabata yana jamiyar apc daga baya ya koma pdp wanda kuma yanzu ya dawowa apc din.
Zaku saurari saura jawabi a cikin wannnan faifa na bidiyonda ke kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button