Kannywood

Garkuwar Matasa Challenge 2021 Da zaku Samu Kyautar Moto,Adaita sahu,Mashin Da Waya, Ga yadda zata kasance

Advertisment

Wannan shine abinda Abdul Amart mai kwashe ya wallafa a shafinsa na sada zumunta Instagram, wanda ya nuna wannan gasa zata kasance akan bello yahaya gwamnan kogi state da kudirin Shugaban kasa a jam’iyyar ApC 2023.
Shine sunka sanya gasar kamar haka.
 
1 Mota
2 Mota
3 Adaita sahu
4 Adaita sahu
5 mashin
6 mashin
7 mashin
8 mashin
9 mashin
10 mashin
11 phone
12 phone
13 phone
14 phone
15 phone
16 phone
17 phone
18 phone
19 phone
20 phone
Dokoki / ƙa’idar Gasar (Rules and regulations)
1 KAYAN SAWA (costumes)
Ana bukatar kayan da za’a saka yazamo ya wakilci Wata ƙabila a Nigeria,
Yin hakan karin samun MAKI ne,
Amma saka wasu kalar kayan ba laifi bane.
2 DANDALI (location)
Wajan daukar wakar zai kasance ana iya ganin (background) Hoton Mai Girma Yahaya Bello zanen APC ko banner mai dauke da hoton Yahaya Bello (LOGO) APC da duk wani abu mai kama da jam’iyyar APC.
3 Wakar (Songs)
Tana dauke da baiti sama da ashirin (20) zaka/ki iya daukar baitin da ka/ki keso don yinsa.
4 RAWA (Dance)
Rawar zata zama (Dance Drama) Mai dauke da jan hankali na irin abin da ake fada a baitin wakar da ka/ki zaɓa.
5 Don Ganin Abin da kayi ya zama wajibi kayi tagging Wadannan account din a Instagram @matashi_na_matasa @garkuwanmatasa @tahiritahir_abba @sadiqmafia @abdulamert_mai_kwashewa @balausher @fahad_dance_acadamy @saddiqsanisaddiq @kamal_u_baba ishedanbaba2 @real_lancika @abnurenertaiment @realalinuhu @officialgybkogi @asukupharm #garkuwarmatasachallenge
Karin bayani ? Idan aka lura da kyau dana 1 dana 2 duka mota zasu rabauta da ita don haka yazama wajibi mota 1 zata tafi wajan MAZA sannan mota daya zata tafi wajan MATA, Ayi downloading wakar a YOUTUBE CHANNEL mai suna Abnur Entertainment,
Gasar zata fara daga ranar Sallah 13/5/21 zuwa 27/5/21 sati biyu kenan, ALLAH Yabawa Mai rabo Sa’a.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button