Fitsarancin Su Ado Gwanja Har Ya Kai Haka – Datti asaalafy
Wannan shine mawaki Ado Gwanja wanda ya shahara a fitowa ‘dan daudu cikin shirin fina-finan wasan kwaikwayo, kuma wai sune masu koyar da tarbiyya wa ‘ya’yan hausawa Musulmai
Yanzu iskancinsu da fitsara da rashin mutunci ya kai zuwa wannan matakin da suka fara bayyana hotonsu na iskanci, wannan shine tsantsan koyi da yahudanci, abinda Yahudawa sukeyi yau ya zama abin koyi a gurin su Ado Gwanja
Wannan dabi’a ba na mutanen kirki bane, dabi’a ce ta tantiran ‘yan iska da kuma ‘yan daudu da masu neman maza ta dubura, ba mu san me Ado Gwanja yake kokarin tallatawa ba anan?, duk wanda zai iya daukar hoton kansa ya bayyana a haka hakika bashi da kunya kuma bashi da mutunci bashi da imani
Wadannan ‘yan iska ba masu koyar da tarbiyya bane, masu lalata tarbiyya ne, kuma har abada ba zamu taba ganin mutuncin marassa mutunci ba
Idan masu shiryuwa ne Allah Ya shiryesu, idan ba zasu shiryu ba Allah Ya amintar da jama’ar Musulmi daga sharrinsu, Allah Ya isar mana tsakanin mu da su.
Ameeen