Kannywood

Rigima sabuwa Jan kunne zuwa ga yan kunne ga rashida Mai sa’a da yan kannywood – Yan Niger

Advertisment

Bayan kalaman jaruma rashida mai sa’a da tayi akan cewa ita tafison zuwa niger ko ba komai taga raqumma,wanda wannan furucin yayiwa mutanen niger zafi wanda har shugaban matasan niger Abu khalid yayi raddi kamar haka.
Wanda yake mayar da rashida mai sa’a raddi cewa wakar sa’a da ita rashida abdullahi tayi suna akan wakar fati niger ce ta rera wannan wakar, abu khalil yayi kira ga yan kannywood da su mutunta Juna.
Shugaban matasa abu khalid yace niger da nigeria abu daya ne sunan mu daya addininmu daya, al’adunmu daya, yarenmu daya Abu khalid yayi maganganu sosai ga wani dan gutun bidiyon da yayi.
Ga bidiyo nan sai ku saurara kuji daga bakinsa.
https://youtu.be/mrKI9B7uUMI

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button