Kannywood
Bidiyo : Sako Na Musamman Zuwa Ga Masoyana Daga Bakin Ummi Rahab


Advertisment
Jaruma ummi Rahab wanda tayi fim din takwara ummi ta fitar da Sanarwa ga masoyanta cewa ita bata twitter duk wanda suna da anka alakanta ta da shi to ba ita bace sai a kiyaye.
Zaku iya sauraren jawabin daga bakin matashin jarumar.
View this post on Instagram






