Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Fresh Emir – Jita Jita


Advertisment
Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Jita Jita”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.