Hausa Musics
MUSIC : Auta Mg Boy – Mallakar Zuciyata
Advertisment
Mawaki Auta Mg Boy mai mg record ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken farkon kauna album.
A cikin mun zo muku da wakan daya mai suna ‘Mallakar zuciyata ‘ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Auta Mg Boy mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘mallakar zuciyata ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.