Addini

Duk Wanda yayi Azumi Yau Ranar Laraba baida lada kuma ya yi aikin banza-Inji Sheikh Musa Ayuba Lukuwa Sokoto

Duk Wanda ya dau Azumi a yau Laraba baida lada kuma ya yi aikin banza-Inji Sheikh Musa Ayuba Lukuwa Sokoto wanda yana daga cikin mutanen da suke kawo rudani na gani da sauke azumi kullum shine yake wannan maganar cewa ko yayi azumi yau labar yayi haram.
Yayi wannan magana ce a wajen hudubarsa wanda ga faifan bidiyo nan ku saurara kuji da kunuwanku wanda yayi nufi sune daidai shin hakane ko yah?
https://youtu.be/RlInoWCIBg4

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button