Hausa Musics
MUSIC : sadiQ Saleh – Dadin soyayya


Advertisment
Nigerian young artist sadiq saleh release new and brand music song tittle “Dadin soyayya “
Matashin mawakin nan kuma wanda yayi fice a wajen wakokin soyayya sadiq Saleh kenan wanda yayi wakar abin ya motsa da ta samu karbuwa nan take.
SadiQ saleh ya fitar da sabuwa waka mai suna “Dadin soyayya ” wanda itama ya sanya kalamai sosai na soyayya.
SadiQ saleh mawaki ne da kwana baya ya fitar da waka darasul auwal wanda ita ma babu karya tayi fice sosai a kafafen sadarwa.
Kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.




![MUSIC] Auta Mg Boy - Amana da Amana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/06/official_autamgboy-20220626-0001.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

