Labarai
Nasarar da Chelsea tayi akan Real Madrid Tasa Nayi Arziki da Naira Miliyan 48M ~ Peter okoye
A jiya ne shahararen mawakin nan na kudu psquare daya daga ciki mai suna ‘peter okoye’ yayi murna lashe zunzurutun kudi dala Amurka $100k wanda idan ka lissafa shine zai baka miliyan 48 na Nigeria, wanda kuma yana sa ran nan gaba zai samu ninki ba ninki $200k,kamar yadda ya nuna a shafinsa na sada zumunta a twitter.
Who would believe I am $100k richer tonight after Chelsea’s win against Madrid????? And the individual is about to $200k Bet again in the finals against Man city??? I smell more money????
— Peter Okoye MrP (@PeterPsquare) May 5, 2021