Addini

Kabiru Gombe Yayi Kacha Kacha Da Abduljabar A Ramadan Tafsir 2021

A cikin wannan sautin murya zakuji irin yadda yayiwa Abduljabar da duk wani mai irin akidar ruwan hujjoji wanda kuma tabbas duk wanda yake zaginsu to yakai babban zandiki kuma munafukini ne a cikin addinin musulunci.
Zakuji irin yadda malam ya kawo martaba da darajar Sahabban Manzon Allah s.a.w, akan irin namijin kokarin da sunkayi wajen tsayar da addinin musulunci da kariyar manzon Allah s.a.w.
Ga sautin Murya nan a cikin alamar faifan bidiyo ayi saurare lafiya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button