Labarai
Jami’ar Tehran Ta Karrama Zakzaky da Digirin Girmamawa a cikin hotuna
Advertisment
Jagoran mabiya Shi’a na Najeriya a ƙarƙashin ƙungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibraheem El-Zakzaky ya samu karramawa ta digirin girmamawa daga jami’ar Tehran ta ƙasar Iran.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Dakta Fatima Ismaeel Hassan ƴar kungiyar ta IMN ta fitar, an karrama Zakzaky ne a wajen wani taron yaye ɗalibai da jami’ar ta shirya a ranar Asabar, 14 ga watan Oktoban 2023.
Hassan ta ambato jami’ar na cewa an bayar da wannan karramawar ne sakamakon amincewar da majalisar zartaswar jami’ar ta yi.
Ga hotunan nan.
Advertisment