Addini

Bidiyo : Ga Cikakken Bayani Akan Rigar ABAYA Haram ko Halal ? ~ Sheikh Kabiru Gombe



Ash sheikh kabiru haruna Muhammad gombe yayi bayyani irin akan abinda ya wajaba ga yan mata da mata su sanya a addinin musulunci shin haram ko halat.
Malam ya kawo sharuda biyu wanda yake da kyau duk wata ko wani mai burin sayawa ‘yarsa ko kanwarsa ko budurwasa da sani irin munnin wannan riga mai suna abaya.
Ga faifan bidiyon nan kasa sai ku saurara domin jin yadda ya dace ya mace tayi ta’amulli da wannan riga mai suna abaya.
https://youtu.be/amhaHz6cZx8









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button