Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Teema Yola Rukayya Labarina Na “Birthday” Dinta
A yau ne fatima yola mai suna da teema yola jarumar masana’antar Kannywood wanda Ita ce ta hannun damar Nafisa Abdullahi wanda ake kira da sumayya a labarina wanda ita kuma ta fito rukayya.
Wanda ita wannan kawar ta zamo mai tayar da hankalin nuhu Abdullahi wanda shine lukman a cikin shirin labarina wanda yake ganin bata sonsa kwata kwata amma a cikin shirin.wanda za’a dawo chakwakiya a bayan sallah idan Allah ya kaimu kamar yadda mai bada umurni ya bayyana Aminu saira kenan.
Ga hotunan nan kasa nata ku kalla.