Kannywood

Bidiyo: Shin Da Gaske Jamila Nagudu Ta Mutu?

Advertisment

Wannan wani jita jita da ta samu asali daga kafafen sada zumunta wanda ake yayata jamila Nagudu ta mutu to ga sako daga bakin ta akan cewa ta mutu.
Wanda kuma wannan labari karya ne babu tushe bale makama yana da kyau mutum yasan irin labarin da zai kirkira ba na yiwa dan uwansa da cewa ya mutum ba.
Mutuwa wajibi ce ga koma makiya ku bari sai lokaci yayi dole ta mutu.

Ga abinda ta wallafa a shafinta na sada zumunta inda take karya wannan labari wanda zaku ga kafin ta fara sai da tayi dariya ayi kallo lafiya.

Dan Allah jama’a naji anata jita jita Allah ya mun rasuwa toh inaso na gaya muku karya ne ina nan lafiya. Allah yasa mu dace. Amin”

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button