Kannywood
Zafaffan hotuna Maryam yahaya a kasar London
Advertisment
Fitacciyar jaruma masanantar kannywood maryam Yahya kenan a kasar London wajen wayon bude ido.
Jarumar dai kamar wannan shine karon farko da taje kasar London yawon buɗe ido tafiyarta yafi yawa zuwa kasar abu dabi dubai kenan “united Arabs emirates”.
To wannan karo jarumar ta shela zuwa kasar England domin ganin yadda ake ciki can.
Ga hotunan nan kasa.
Advertisment