Labarai

Ta leko Ta Koma! Yadda Ankayi murna Dawowar wutar lantarki a Maiduguri/ kukan kowarta (bidiyo)

Ofishin ministan lantarki na Najeriya ya ce, kasa da kwana guda ‘yan tada kayar baya sun kara lalata wasu turakun wutar lantarki biyu da ke kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Ofishin ya wallafa haka ne a shafinsa na Twitter, yana cewa an dawo da wutar lantarki a Maiduguri babban birnin jihar Borno.


Ya ce lalata turakun ya haifar da daukewar wuta a Maiduguri da kewayenta.
Bidiyon yadda ankayi murna Dawowar wutar nepa yara da manya.


Ofishin ya ce a wannan karon ‘ya bindigar sun sanya bam ne akan turakun biyu wadanda aka lalata a baya kuma suka janyo dauke wuta ta kimanin watanni biyu a Maiduguri da kewayenta.
Sai dai kamfanin da ke samar da wutar a kasar ya ce za yi iya kokarinsa ya ga yadda za a gyara wannan barna a kan lokaci.
Bidiyon kukan komawar wuta yadda suke zagin shekau

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button