Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Yadda Jaruman Kannywood sunkayiwa Hafsat idris Barauniya Kara wajen Shagalin Auren ‘Yarta

Advertisment

Manya manyan jaruman Kannywood maza da mata sun halata wajen daurin auren yar Hafsat idris Barauniya Khadija Ibrahim ishaq wanda anty ga su ramlat da antyn ramlat.
Wanda an hango su Ali nuhu, nazifi Asnanic,ali jita da sauran jarumai.

Ramlat kanwar Amarya

Hajiya Hafsat tare da ‘ya’yanta

Sarki Ali nuhu

Hajajju Hafsat idris

Mrs mansurah isah

Hajiya Daso Ikon Allah

Inda a gefen mata an hango su maryam Yahya,teema makamashi , A’ishah Humaira da dai rukayya dawaiya Mansurah isah wanda itace uwar gida ga jarumin sani musa danja da tsofaffin jaruman da sababbin duk sun halara a wajen Shagalin bikin kamar yadda zaku gani a cikin hotuna.
 


 

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button