Kannywood

Bidiyo : kalli Bidiyon Asadus sunnah Ya Tona wani Asiri Game da ‘Yan Hausa Film

Shehik asadus Sunnah yayiwa yan wasan kwaikwayo tonon silili saboda suna haka kansu da su.
Ma’ana suna cewa da su da ke hawa membari suna wa’azi da su da ke yin fim duk daya ne suma fadakarwa ce.
A cikin wannan bidiyo zakuji yayi martanin kan bidiyon Tsiraici na maryam booth da wanda kuma yace zai aureta idan ta aminta ya bata naira Miliyan Goma a matsayin sadaki yayi masa kaca kaca.
Sa’a nan bugu da kari yayiwa yan matan kannywood wanki babban bargo wanda nasan kuna bukatar jin wannan wani sirri da ya tona nasu a bisa hikima da ilimi.
To karku damu munzo muku da bidiyon domin kallo da saurari daga bakin shehin malamin.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button