Kannywood

Bidiyo : Shagalin bikin babbar ‘Yar Hafsa Idris Barauniya da Nazifi Asnanic Ya chashe tare da Ali nuhu, Teema makamashi….

Wannan shine bidiyon da Nazifi Asnanic ya cashe a wakarsa wanda jarumi ali Nuhu da teema makamashi tare da Hafsat idris Barauniya sunka chashe sosai.
Ga bidiyon nan ku sha kallo lafiya ku kasance da hausaloaded domin kawo muku sauran bidiyon shagalin bikin.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button