Kannywood
Trending

Bidiyo : Kalli Bidiyon Da Ya Jawowa Sarkin waka Nazir Cece kuce

Naziru m ahmad wanda anka fi sani da sarkin waka ya wallafa wani bidiyo mai daukar mintin ukku a shafinsa na Instagram wanda yake nuna irin kaddarorinsa.
Wanda zaku ga irin yadda ya nunawa mutane kaya masu tsada, wanda a sanin kowa ne mawaki ne mai arzikin kudi wanda yana da gida wanda a tunanin abinda ake gani a zahiri kaf Kannywood babu mai irin gidansa da motocinsa.Shine wasu sun yaba masa wasu kuma sun yi masa magana wanda babu dadi a cikinta sosai.
Wannan shine bidiyon zaku iya kallo daga shafinsa kai tsaye.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Sarkin wakar sarki sunusi II (@sarkin_wakar_san_kano) on


Hausaloaded sun dan kawo muku kadan daga cikin wadannan nayi masa martani domin kara karanta martanin mutane zaku iya shiga a shafinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button