Kannywood

Hamisu Iyantama Ya Fasa kwai akan Masu Yin Zanga zangar #Endsars

Advertisment

Jarumi Hamisu Iyantama Iyantama ya fasa kwai akan masu zanga zanga a kudancin najeriya ke yi a halin yanzu.
Fitaccen jarumi masana’antar shirya fina finai ta Kannywood ya fadi akbarkcin bakin game da masu yin zanga zangar endsars ga abinda ya wallafa a shafinsa na facebook.
Daga jin ya rattaba hannu kan yin titin jirgin kasa mai dogon zango a Arewa duk hankulan su ya tashi sun kirkiro wata zanga zanga mara usuli.
Daga jin ya kara yawan shekarun barin aiki ga ma,aikata zuwa 40 duk sun susance su basa so.oh ikon Allah.
Maji magani.
Wannan aiki sai anyi shi.kuci gaba da zanga zangar.
Mu kuma muna goyon bayan sa.
#iyantamap”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Ai mu yan arewa babu abinda yahada mu da zanga zangar #ENDSARS tunda su keyi kuma su ake kashe wa aji ma wasu ciwo.kawai so ake ayi kishi
    Kuma wadan da suka fara a arewa sudaina a tunani na bata lkc ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button