Labarai

Bidiyo : Qalunnalillahi !! Kalli Yadda Asirin Wata Mace Me Garkuwa Da Mutane Yatonu

Advertisment

A cikin wannan bidiyo zakuji mace musulma diyar musulmi wanda sunanta hauwa yunusa yar asalin Jigawa, bafulatana ce wanda zakuji yadda har aure tayi sau fiye da biyu wanda har ta samu karuwa.
Wanda tun aurenta na farko tace ta rabu da mijin nata saboda bata jin magana,wanda mijinta na biyu ma barawo ne.
Ga bidiyon nan sai ku saurari cikakken bayyani.
https://youtu.be/DgdHCEJ9HBM

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button