Labarai

Anzo wurin: Farashin Kayan Gwari da ake kaiwa Kudu sun Nunka sau 3 bayan Fadan yarbawa da Hausawa

Rikicin da aka yi tsakanin Yarbawa da Hausawa a Kasuwar Sasa dake jihar Oyo ya jawo karancin kayan Gwari da ake kaiwa Kudu.
 
Farashin kayan ya nunka har sau 3 jihar ta Oyo, kamar yanda hutudole ta ruwaito.
 
Binciken Majiyar ya bayyana cewa tumatur da ake sayarwa akan naira 2,000 a baya, yanzu ana sayar dashi akan 4,000.
 
Hakanan sauran kayan gwari irin su Albasa. Kasuwar Sasa dai ta kafu fiye da shekaru 30 da suka gabata. Kasuwar dai itace babbar kasuwar da ake kai kayan gwari daga Arewa a jihar. Wasu mazauna jihar sun koka da matsalar.
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button