Labarai

Zahra Buhari Da Kiki Osinbajo Sun Shiga Sahun Masu Zanga-zanga

Zahra Buhari Da Kiki Osinbajo Sun Shiga Sahun Masu Zanga-zanga kawo karshen Yan sanda SARS

Advertisment

 
‘Yar shugaban kasan da ‘yar mataimakin shugaban kasan, sun nuna goyon bayan na su ne a shafukan su na sada zumunta da cewa suna so a kawo karshen Yan sanda Sars.
Wanda an fara wannan zanga zanga kusan kwana biyu a birnin tarayya abuja wanda Yanzu haka suna can sunayi inda abun har kafafafen sada zumunta ta dauki fushi.
 

Zahra Muhammad Buhari kenan

 
Kiki Osibanjo kenan

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button